1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 12, 2022

A cikin shirin za aji cewa kalamun da tsohon shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasnajo ya yi na cewa mafi yawan yan takarar shugaban kasar a halin yanzu sun fi dacewa da kurkuku maimakon fagen siyasa sun janyo cece-kuce a Najeriya, a cikin shirnmu na Afirka a Mako da ke waiwayen muhimman batutuwan da suka dauki hankali a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/48ODi