SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S02/08/2022February 8, 2022Amirka da Jamus sun cimma matsaya a game da daukar mataki a kan Rasha idan ta mamaye kasar Ukraine lokacin da Shugaban Amirka Joe Biden ke karbar bakuncin shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz. https://p.dw.com/p/46fBvTalla