1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

SK2 / S02SJanuary 12, 2022

Shahararren dan tennis na duniya, Novak Djokovic dan kasar Sabiya ya yi karin haske kan takardun da ya cike kan visa neman shiga kasar Australiya yayin da ake shirin faran wasan Australia Open na shekara-shekara mai tasiri a duniya.

https://p.dw.com/p/45PSV