1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

January 5, 2022

A Najeriya matasa a Legas na damuwa da yawan kama su da jami'an tsaro ke yi a wuraren sana'o'insu. A Nijar lauyan wasu 'yan jarida ya ce mahukuntan kasar na hana 'yan jarida gudanar da aikinsu muddin suka saba da ra'ayin gwamnati.

https://p.dw.com/p/459ZA