1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

December 26, 2021

A cikin shirin za ku ji Najeriya ta fitar da sunayen 'yan wasa 28 da za su buga mata a gasar AFCON ciki har da Ahmed Musa da Victor Osimhen. Akwai rahoto kan yadda aka yi Kirsimeti a Najeriya da Nijar da Chadi da kuma Kenya.

https://p.dw.com/p/44psx