1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
December 2, 2021

A cikin shirin za a ji a Najeriya duk da turjiya da nuna damuwa da ‘yan gudun hijira suka yi kan mayar da su garuruwan su, gwamnatin jihar Borno ta rufe wasu manyan sansanonin ‘yan gudun hijira a jihar bayan ba su kudin mota da na abinci.

https://p.dw.com/p/43inB