1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

December 1, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa corona samfurin Omicron ta bulla a Najeriya har ma Kanada ta dakatar da sufurin sama a tsakaninta da Najeriyar. Akwai rahoto kan ganawar da malaman Islama suka yi da Shugaba Bazoum na Nijar. Muna tafe da rahoton wani matashi a Najeriya da ke aikin sanya lantarki a kimiyyance don takaita gobara.

https://p.dw.com/p/43gRH

Shirin Safe