1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa an karfafa matakan tsaro a gabanin zanga-zangar masu kin jinin gwamnatin mulkin soja a Sudan, akwai shirin Afirka a Mako da ke bibiyar wasu daga cikin muhimman rahotanni da suka ja hankali a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/42xAd