1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 9, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar wasu gamayyar jam’iyyun siyasa ne da ke bangarang adawa suka yi kira da a sake duba harkokin tsaron kasar musamman ma nay akin da ake yi da yan ta’adda, a yayin da al’ummar jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya sun fada cikin rudani da tashin hankali bayan da ta bayyana cewa matasa ‘yan ta’addar wato Yan Kalare siyasa sun fara dawowa.

https://p.dw.com/p/42kv4