1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa cibiyoyin ketare da ke tallafa wa Ghana da kudi don gudanar da allurar rigakafin yara kanana sun sanar da dakatar da gudunmawarsu kan nan da shekarar 2026, kana makiyaya a jihar Gaya na Jamhuriyar Nijar sun shiga halin damuwa bayan gwamnatin Jamhuriyar Bénin ta dauki matakin rufe iyakokin kasarta ga makiyayan kasar Nijar.

https://p.dw.com/p/42Vb0