1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 31, 2021

A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi Iyorchia Ayu a matsayin sabon shugaban da zai ja ragamar jam'iyyar a yayin babban taron da ta gudanar a Abuja.

https://p.dw.com/p/41ngF