1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 15, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana mayar da martani kan matakin gwamnatin kasar da ta ce daga farkon watan Disamba duk ma’aikacin da bai yi alurarar corona ba, ba za a bar shi ya shiga ofis ba, a yayin da a Jamhuriyar Nijar kungiyar Alternative Espace Citoyen tare da taimakon masu hannu da shuni ta buda wata makarantar horas da yara matasa maza da mata kan siyasa da dimukuradiyya.

https://p.dw.com/p/41iE9