1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa rundunar 'yan sandan Lagos ta haramta zanga-zangar juyayin abinda ya faru a boren EndSars na bara, a yayin da aJamhuriyar Nijar hukumomin kasar sun bullo da zagayen wayar da kan talakawan muhimmancin zaman lafiya tsakanin manoma da makiyaya.

https://p.dw.com/p/41bk5