1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

October 12, 2021

Shirin ya kunshi damuwar da 'yan Najeriya ke yi a kan tsadar iskar gas na girki da batun haramta shigar da alkama a kasar. A Nijar matasan da suka kware da sana'o'i na nan kara zube. A Ghana Fastoci ne ke fama da suka saboda maganar da suka yi a kan dokar auren jinsi.

https://p.dw.com/p/41Ym5