1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 7, 2021

A cikin shirin za a ji cewa sannu a hankali matsalar tsaro na kara kamari tare da daukar sabon salo a Yamai fadar gwamnatin Jamhuriyar Nijar, a yayin da a Najeriya rundunar sojojin kasar ta kaddamar da wani Atisaye na musamman har kashi uku, domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar Kasar.

https://p.dw.com/p/41NH8