1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya ‘yan majalisar dokokin jihar Sakkwato suna kokawa dangane da yadda ake samun tsanantar kai hare-hare a sansanonin jami’an tsaro da ‘yan bindiga keyi,a Jamhuriyar Nijar sannu a hankali ana samun matasa da ke dukufa wajen yekuwar yaki da cin hanci da rashawa.

https://p.dw.com/p/41Bf9