1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

September 25, 2021

A cikin shirin za kuj i yadda firaministan Pakistan ya yi kaca-kaca da Amirka a Zauren Majalisar Dinkin Duniya. Akwai rahoto kan sabon yunkurin ‘yan boko na kwace mulki daga hannun APC da PDP a Najeriya da rahoto kan yadda ‘yan Najeriya mazauna Ghana ke zargin gwamnatin Ghana da gallaza musu. Akwai rahoton kan yadda Nijar ke kokarin wanzar da zaman lafiya.

https://p.dw.com/p/40q4p