1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 10, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Har yanzu a jamhuriyar Nijar ana ci gaba da samun mutanen da basu mallaki katin shaidar zama dan kasa ba wanda sau tari suke haduwa da tarin kalubale, a yayin da a Kamaru wata kotun soji ta yanke hukuncin kisa a kan wasu 'yan aware bayan ta samesu da laifin kai hari a kan wata makaranta a cikin watan Okoba 2020.

https://p.dw.com/p/408uE