1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 9, 2021

A cikin shirin za aji cewa jama'a na cigaba da tura 'ya 'yansu wuraren koyon aikin hannu sakamakon kulle makarantun boko a Kadunan Najeriya, a yayin da a Jamhuriyar Nijar aka yi bikin ranar yaki da jahilci ta duniya.

https://p.dw.com/p/406Js