1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 2, 2021

A cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba da mayar martani kam matakin hukumar shirya jarabarwar shiga jamio’i na soke sanya kaidar makin da dalibai ya kamata su samu kafin kowace jami’a ta dauke su, a yayin da a Jamhuriyar Nijar ake mayarda martani kan matakin dage haramcin hawa babura a jihar Tillabery.

https://p.dw.com/p/3znk2