Shirin ya kunshi yanda wasu matasa Fulani a Najeriya suka kammala taron da ya dubi muhimmancin ilimi da tsaro da kuma yanda kungiyar Izala ta kaddamara da aikin dashen bishiyoyi saboda kare muhalli. A Nijar matasa a yankin Dosso sun kama sana'o'i bayan sun gano Annabi Ya faku.