1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 29, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kwana daya bayan da 'yan bindiga suka sako wasu daga cikin daliban da suke garkuwa da su a Kaduna, iyayen daliban sun dukufa wajen rokon barayin dajin da su kalle su da idon rahama su sako ragowar yaransu.

https://p.dw.com/p/3zd6k