1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Abdoulaye Mamane Amadou
August 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar Bangarori dabam-daban ne ke cigaba da korafin rashin ganin wani kokarin gwamnatin kasar a zahiri don yaki da matsalar ambaliyar da ke haddasa salwantar rayukan jama'a, a yayin da a Najeriya takkadama ta barke kan alakar rukiya yar zamani da kuma harkokin bori.

https://p.dw.com/p/3yw2v