1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 12, 2021

A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya har yanzu ana jayayya tsakanin gwamnatin tarayya da likitoci masu neman kwarewa da ke yajin aiki. Kungiyar Taliban na ci gaba da dannawa a yunkurinta na karbe iko daga gwamnatin Afghanistan.

https://p.dw.com/p/3ysDe