1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Ramatu Garba Baba
August 9, 2021

Shirin ya kunshi labaran duniya da kuma rahotanni, ciki za a ji yadda gwamnatin jihar Jigawa da ke Tarayyar Najeriya, ta dauki nauyin dalibai mata zuwa kasar Sudan domin yin karatun aikin likita.

https://p.dw.com/p/3yk0V