1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 6, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kimanin mutun 2000 na kwance a asibitocin Jihar Jigawa a Najerya sakamakon sun kamu da cutar Kwalara. A Jamhuriyar Kamaru kuwa kungiyar likitoci nagari na kowa ce ta janye ma#aikatanta a yankin arewa maso yammacin kasar.

https://p.dw.com/p/3ycnq