1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 10, 2021

A cikin shirin za a ji koma bayan da fannin ilimi ke fuskanta a Najeriya sakamakon matsalar tsaro, hakan da ziyarar da shugaban Nijar Mohamed Bazoum ya kai a Jamus, da sauran batutuwan da suka dauki hankali a nahiyar Afirka a wannan makon mai karewa.

https://p.dw.com/p/3wIvZ