1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 28, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya masana na jan hakalin jama'a da su guji sarar itatuwan da ke amfanin jama'a don kaucewa gurgusowar hamada, a yayin da Bankin Duniya ya ce Jamhuriyar Nijar ka iya yiwa kanta tarnaki ta fannin tattalin arziki duba da wasu dabi'un da ta ke bi irin na siyasa.

https://p.dw.com/p/3vfG6