1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
June 25, 2021

A cikin shirin za a ji kungiyoyi a Jamhuriyyar Nijar sun fara yin kira ga iyayen yaran da su sa ido sosai kan 'ya'yansu domin kaucewa gudun fadawa cikin miyagun dabi'u a daidai lokacin da suka fara hutun makaranta.

https://p.dw.com/p/3vX25