1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin safe

Ramatu Garba Baba
June 17, 2021

A wannan Alhamis, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ke shirin kai wata ziyarar aiki a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno inda ake sa ran zai kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin jihar da yi da ma ganawa da Sojojin da ke bakin daga.

https://p.dw.com/p/3v4fy