1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
June 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a yayin da ake ci gaba da takkadama bisa makomar tarrayar Najeriya, da dama daga cikin manyan 'yan bokon kasar na da yakinin cewa akwai bukatar rushe majalisar dattawa. A Jamhuriyar Nijar talakawa ne ke ci gaba da jin jina ma sojojin kasar bisa sababin salon da suka bullo da sh na yi da kungiyar Boko Haram.

https://p.dw.com/p/3uNdi