1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
May 26, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar sabon jadawalin magajin garin Birnin Yamai na gyaran gari ya kankama duk da yake wasu na ganin cewa tsarin ka iya cin karo da matsaloli, a yayin da a Najeriya masu dauke da kwayar cuta HIV/Aids ko Sida ne suka nuna jindadi kan kulawar da suke samu daga kungiyoyi masu yaki da cutar.

https://p.dw.com/p/3txTm