1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

April 25, 2021

A cikin shirin za ku ji labarin cewa 'yan tawaye a Chadi sun nuna alamun tsagaita wuta da labari a kan yadda gobara ta halaka masu cutar corona a Iraqi. Akwai rahoto a game da yadda mutanen Najeriya da Nijar ke rayuwa da sauro a yayin da ake bikin ranar yaki da sauro ta duniya. Kazalika muna dauke da rahoto kan yadda wata matashiya a Ghana ta kama sana'ar wakar gambara.

https://p.dw.com/p/3sXUN