1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

November 15, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zargin wasu 'yan China da saran katako ba bisa ka'ida ba a jihar Neja ta Najeriya da rahoto a Agadez Jamhuriyar Nijar game da zaman tattaunawa tsakanin masu unguwa da bakin haure da ke kokarin zuwa Turai don kyautata mu‘amala tsakaninsu.

https://p.dw.com/p/3lJWo