1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 4, 2020

A cikin shirin za a ji cewa al’ummomi a Najeriya na cigaba da kokawa kan halin kuncin rayuwa da suka shiga, tun bayan sanar da kara farashin man Fetur da kudin wutar lantarki, a kasar Ghana kuwa jama'a ne na kira ga gwamnati da ta rage kudin da take karba daga hannun matafiya a filin jirgin sama don gwajin curtar corona.

https://p.dw.com/p/3hyyb