1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 17, 2020

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya masana kiwon lafiya da iyaye gami suka fara tofa albarkacinsu kan gargadin cewa miliyoyin yara na mutuwa a dai dai lokacin da cutar COVID-19 ke ci gaba da yaduwa tsakanin al’umma. A yankin Diffa na Jamhuriyar Nijar, matsalar tsaro ce ke ci gaba da addabar al'umma duk da matakan da hukumomin kasar ke cewa suna dauka don fuskantar wannan kalubale.

https://p.dw.com/p/3fSPE