1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
May 11, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Hukumar zaben Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da sabon aikin yin rajistar masu zabe don gyara wasu kurakuran da aka yia baya kafin dakatar daikin saboda coronavirus, kana kuma za a ji irin yadda bullar ciwon corona ya sauya fasalin yadda ake daurin aure a wasu yankuna na kasar Hausa.

https://p.dw.com/p/3c0uJ