1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 22, 2020

A cikin shirin za a ji cewa matakin shugaban kasar Kamaru na kafa wata gidauniya da zata tara kudaden da za'a yi amfani da su wajen yakar cutar coronavirus ci gaba da janyo cece-kuce a kasar.

https://p.dw.com/p/3bFEE