1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 21, 2020

A cikin shirin za a ji cewa yayin da aka kare mako na uku na zama cikin gida a Abuja sakamakon dokar kulle da mahukuntan Najeriya suka dauka mazuna birnin ne suka koka da rashin samun wasu kayaykin da ke da tasiri ga rayuwarsu a Jamhuriyar Nijar kuwa za aji cewa ana shirin fara azumin watan Ramadan ne a wani yananyi na Corona.

https://p.dw.com/p/3bCa6