1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 6, 2020

A cikin shirin za a ji sharhunan bayan labarai inda a Najeriya talalfin Naira dubu 20,000 da gwamnatin kasar ta fara bayar wa ga wadanda tace ke cikin tsanananin talauci don rage musu radadin rayuwa, har yanzu bai kai ga wasu wadanda suka ce sune suka cancanci karbar tallafin ba.

https://p.dw.com/p/3aUXH