1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 6, 2017

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahoto a kan ziyarar gani da ido ta wakilin Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, a sansanonin 'yan gudun hijira da ke Maiduguri fadar gwamnatin jihar Bornon Najeriya, da sauran rahotanni.

https://p.dw.com/p/2YgZv