1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na na DW na 26 ga watan Mayu, 2016

Mohammed Awal BalarabeMay 26, 2016

A cikin shirin za a ji cewa 'yan bindigar nan na yankin Niger Delta a Najeriya wanda suke kiran kansu Niger Delta Avengers sun dau alhakin kai hari kan bututun tura iskar gas na kamfanin mai na Cheveron.

https://p.dw.com/p/1IuaB