1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na DW na 14.06.2018

Salissou Boukari
June 14, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, 'yan sanda a birnin Lagos na Tarayyar Najeriya, sun bankado wani gida da wani mutun ya buda bankin ajiyar jini ba bisa ka'ida ba. Hakan ya faru ne bayan da mutumen mai suna Paul ya zuki lita biyu na jini a kasa da mako daya ga wani yaro matashi.

https://p.dw.com/p/2zW81