1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na Dw Hausa

Lateefa Mustafa Ja'afarJuly 31, 2015

Shirin na wannan safiya ya kunshi labarai da rahotanni, ciki harda kudurin da majalisar Chadi ta cimma na sake mayar da hukuncin kisa, wanda aka soke watanni shida da suka gabata da matsalolin da 'yan jarida ke fuskanta daga jami'an tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

https://p.dw.com/p/1G7nv