1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarDecember 6, 2015

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da Sharhunan Bayan Labarai inda zamu kawo muku rahotanni ciki kuwa har da bukatar kasashen Afirka su yi koyi da China wajen bunkasa kasa, bukatar da ta zo a dai-dai lokacin da ake kammala taron Afirka da China.

https://p.dw.com/p/1HI7B