1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW Hausa: 28.09.2015

September 28, 2015

Bayan labarun duniya shirin ya kuma duba batun tattalin arzikin Najeriya da matsalar rashin cinikin fatu a Nijar da yadda matasa ke amfani da wakokin zamani na Hausa don neman zaman lafiya su kuma takwarorinsu na Siriya suna wake-wake maso sosa rai kan rikicin kasar.

https://p.dw.com/p/1GeSt