1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 25.09.2017

Yusuf Bala Nayaya
September 25, 2017

A cikin shirin za a ji yadda kasashen duniya ke taya Angela Merkel murnar lashe zabe a Jamus. A Najeriya kuwa manomi ne ke neman sauya matsayarsa daga talaka da ake masa kallo zuwa mai abin hannu.

https://p.dw.com/p/2kdZ0