1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 19.4.2016

Kamaluddeen SaniApril 19, 2016

A cikin shirin za ku ji cewar Mambobin kwamitin harkokin tsaro na majalisar wakilan Najeriya sun kai ziyara Jihar Rivers don bin bahasin Jama'ar Ogoni kan kashe- kashe da cin zarafi da ake zargin Sojoji da yi a Yankin.

https://p.dw.com/p/1IY9n