1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 19.06.2017

Yusuf Bala Nayaya
June 19, 2017

A cikin shirin za a ji yadda aka kai hari a kusa da wani masallaci a London, yayin da a Najeriya matasa a sassan kasar suka tashi dinke baraka tsakaninsu.

https://p.dw.com/p/2euCi