1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 13.07.2017

Yusuf Bala Nayaya
July 13, 2017

A shirin za a ji yadda wasu kungiyoyin asiri ke addabar jama'a a yankin Niger Delta. A Nijar mata suka shiga garari sakamakon yajin aikin ma'aikatan lafiya a asibitin haihuwa a Niamey.

https://p.dw.com/p/2gRKd